Saturday, 24 February 2018
Zaman Aure ya fiye mun Kudin da zan samu dama komai da komai - Hannatu Bashir

Home Zaman Aure ya fiye mun Kudin da zan samu dama komai da komai - Hannatu Bashir

Jarumar masana'antar dake shirya fina-finai cikin harshen hausa ta kannywood Hannatu Bashir ta bayyana matakin da zata dauka game da sana'ar ta idan tayi aure.

Hannatu Bashir tana daya daga cikin jarumai mata da ake damawa dasu a masana'antar yin fim kuma tayi fice wajen shirya fim da kuma haskawa a cikin wasu da dama.

Jarumar wanda tayi fice a harkar shirya fim tana bada dan karin haske na cewa tana dab da yin aure kuma Allah ya kaddarar da faruwar hakan zata dakatar da harkar fim domin bada muhimmanci wajen kula da iyalin ta.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: