Monday, 19 February 2018
Wani ya cewa Ummi Zeezee ta daina yin Instagram tunda yanzu Kannywood bata yi da ita: Karanta amsar da ta bashi me zafi

Home Wani ya cewa Ummi Zeezee ta daina yin Instagram tunda yanzu Kannywood bata yi da ita: Karanta amsar da ta bashi me zafi

Wani yayi kira ga tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee da cewa tunda yanzu masana'antar fim din Hausar batayi da ita da ta hakura da yin Instagram, Ummin ta mayar mishi da amsa me zafi.

Daga cikin amsar data bashi tace, "Naga wannan tsohon mai mulki irin na fir'auna wanda ya jefa Najeriya a yunwa da talauci wannan wanda kuke goyan baya naga ai ya yi jika dani kuma bai daina Instagram ba balle ni"


Share this


Author: verified_user

0 Comments: