Saturday, 10 February 2018
Umar M. Sharif jinin jikina ne - Inji Rahama Sadau

Home Umar M. Sharif jinin jikina ne - Inji Rahama Sadau

A sakon data yiwa abokin aikinta, Umar M. Sharif na tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, Rahama Sadau ta bayyana cewa Umar din jinin jikintane, dama a kwanakin baya Rahama ta bayyana cewa Umar ne take so a cikin masana'antar ta fina-finan Hausa.

Ga abinda ta rubuta kamar haka:

"Ina tayaka murnar zagayowar ranar haihuwarka jinin jikin".

Share this


Author: verified_user

0 Comments: