Friday, 9 February 2018
Tijjani Asase na kara samun kayan tallafi daga masu zuwa mishi jaje

Home Tijjani Asase na kara samun kayan tallafi daga masu zuwa mishi jaje

Tijjani Asase na ta kara samun kayan tallafi da suka hada da kudi da sutura da abinci daga masu zuwa jajanta mishi gobarar da yayi, tsaffin jaruman fina-finan Hausa, Maryam Jankunne da Muhibbat Abdulsalam sunje mishi jaje tare da Fatima Makamashi.

Tijjanin ya rubuta sako kamar haka:

"Hakane kullin mutane kezuwa gidana dan jajantamin abida yasamemu, harda gudun mawar sutura bayan gudunmawar abinci nagode maryam jankune da mahibbat Abdulsalam Fatima makamashi (Teema)nagodewa kanwata Aisha (goldin) nagode Allah yabarzumunci"

Muna fatan Allah ya kara rufa asiri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: