Friday, 2 February 2018
Tantiri yayi sabuwar mota

Home Tantiri yayi sabuwar mota

Tsohon tauraron fina-finan Hausa kuma me bayar da umarni, Abdulmumin Iliyasu wanda aka fi sani da Tantiri, yayi sabuwar mota kirar marsandi, Abdul ya saka hoton a dandalinshi na sada zumunta yana godewa Allah.

Muna tayashi murna da fatan Allah ya tsaro ya kuma karo arziki me amfani.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: