Sunday, 4 February 2018
Shin wai dagaske ne Sani Danja ya auri maryam Yahaya ?

Home Shin wai dagaske ne Sani Danja ya auri maryam Yahaya ?

Shin wai dagaske ne Sani Danja ya auri maryam Yahaya ?

Wannan itace tambayar da mafi yawan masu bibiyar harkar da kannywood take ciki suke yi.

A Dan tsakanin nan ne wani website ya rubuta cewa Sani Danja ya Shirya Auren Maryam Yahaya wanda hakan yaba Matar Sanin Mansurah Isah dariya had take fadin "yakamata Nima a gayyace mana ko cake ne inci"

Eh! Tabbas an nuna Sanin Ya auri Maryam Yahaya To amma a wani film mai suna Gidan biki vol. 2 Shirin Shahararren mai Gabatarwa Mallam Ibrahim Sharukh Khan.

Ba wannan ne karo na da Ya shirya irin wannan shirin ba kwanakin baya ma ya shirya makamancinsa.

Ga Wasu Hotunan Daukar Shirin

Share this


Author: verified_user

0 Comments: