Thursday, 8 February 2018
Sai wata musiba ta sameka kake gane me sonka: Tijjani Asase ya mika godiya ga mutane

Home Sai wata musiba ta sameka kake gane me sonka: Tijjani Asase ya mika godiya ga mutane

Tauraron fina-finan Hausa da ibtila'in gobara yabauka mishi wanda yayi sanadiyyar konewar gidanshi, Tijjani Asase ya fito ya bayyana godiyarsa ga mutanen gari, 'yan uwa da abokan sana'arshi bisa irin gudummuwar da suka rika bashi da kuma tayashi jaje da suka yi.

Tijjani ya bayyana cewa wasu da ya dade be gansu ba da wasu da yake tunanin makiyanshine, har kunyarsu ya rika ji da suka zo mai jaje, ya kara da cewa daya duba irin gudummuwar da mutane suka kawomai da yanda suka nuna damuwa akan abinda ya sameshi sai ya fashe da kuka.

Gdai abinda ya rubuta kamar haka:

Share this


Author: verified_user

0 Comments: