Monday, 19 February 2018
Na rike tsintsiya kam: Insha Allahu sai Buhari 2019 - Inji Hauwa Muktar

Home Na rike tsintsiya kam: Insha Allahu sai Buhari 2019 - Inji Hauwa Muktar

Jarumar fina-finan Hausa, Hauwa Muktar kenan a wadannan hotunan nata inda take rike da tsintsiya watau alamar jam'iyyar APC, ta bayyana cewa babu gudu babu ja da baya inaha Allah sai baba Buhari.

Tana tare dashugaba Buhari dari bisa dari, kuma idan aka samu mutum daya da baya son Buhari to sai an samu goma da zasuce auna sonshi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: