Tuesday, 20 February 2018
MUSIC : wakar Ali Jita - Maryam Sanda Gimbiyar Mata

Home MUSIC : wakar Ali Jita - Maryam Sanda Gimbiyar Mata
A yau take sallah mawakin soyayya da fina finai da aure wato ali jita mai makogaron zinare shine mawakin da yayi waka a lokacin da margayi Bilyaminu ya aure maryam sanda yayi kalamai sosai na nuna cewa maryam mace mai hakuri, da juriya, hankali, basira ga addini na boko da na musulunci amma shin abinda ali jita ya nuna wannan mata na da su ku saurari wannan mai suna "Maryam Sanda Gimbiyar mata" kuji.

Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: