Monday, 19 February 2018
MUSIC : Sabuwar Wakar Umar M Shareef - " Ana Dara Ga Dare Yayi " 2018

Home MUSIC : Sabuwar Wakar Umar M Shareef - " Ana Dara Ga Dare Yayi " 2018
A yau nazo muku sabuwar wakar fasihin mawaki umar m shariff mai suna "Ana Dara Ga Dare yayi"
Wanda a cikin wannan wakar mawakin soyayya yayi kalman soyayya sosai amma ga kadan daga cikin baitocin :-

==> Ana Dara ga dare ga nasara agurina ni

==> Farin cikina akan idona kicewa dangi Nine gwaninki

==> Ki bani kauna

==> Zo mu zauna 

==> Farin ciki shi zani baki

==> Muje in gaida yan uwanki 

==> Su san da nine zasu baiwa 
mata

==> Na baki dukkanin lokacina 

==> So da kauna a iya sanina babu wanda yakaimu a cikin maza da mata


Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: