Saturday, 24 February 2018
Miji na gari nake nema in sake aure - Inji Samirah Ahmad

Home Miji na gari nake nema in sake aure - Inji Samirah Ahmad

Kwanannan taurarin fina-finan Hausa mata dake fitowa fili suna nuna son yin aure na dada karuwa, a kwanakin bayane mukaji labarin Sadiya kabala ta yi addu’ar cewa ‘Allah ka aurad da mu’
To itama Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Samira Ahmad tayi shigen wannan addu’ar inda tayi rokon Allah ya bata miji na gari.

Jarumar dai wadda tsohuwar matar tauraron fina-finan Hausa ce, T. Y Shaban wanda suke diya mace a tsakaninsu ta yi wannan addu’ace a dandalinta na sada zumunta, kuma jama’a da dama sun tayata da cewa Amin.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: