Wednesday, 14 February 2018
Mansurah, Samira da Umar na murnar ranar masoya ta Duniya

Home Mansurah, Samira da Umar na murnar ranar masoya ta Duniya

Taurarin fina-finan Hausa, Mansurah Isah, Samira Ahmad da Umar Gombe suna murnar ranar masoya ta Duniya, Suna wannan murnarne hade da yiwa jami'ar koyi da kanka ta NOUN talla.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: