Friday, 16 February 2018
Kalli Zai auri mata biyu a lokaci guda

Home Kalli Zai auri mata biyu a lokaci guda

Wannan wani matashine da zai auri mata biyu a lokaci guda kamar yanda rariya suka ruwaito, matashin dan jihar Kogi ya matukar dauki hankulan mutane a yayin da sukaji labarin wannan aure nashi.

Muna fatan Allah ya sa ayi lafiya ya kuma bada zaman lafiya.Share this


Author: verified_user

0 Comments: