Sunday, 4 February 2018
Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau

Home Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau kenan a wadannan sabbin hotunan nata data saki inda take sannye da doguwar riga me ratsin baki-baki da fari, ta sha kwalliyar zamani ga kai babu dan kwali.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: