Saturday, 3 February 2018
Kalli Wani Sabon Sallon Hoton Rahama Sadau

Home Kalli Wani Sabon Sallon Hoton Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kwalliya, kai babu dan kwali, tace kada ka sa mata ido/yi mata shisshigi a hanyar da ta dauka domin baka san yanda akayi takai inda ta kai ba yanzu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: