Saturday, 10 February 2018
Kalli wani kayattacen hoton Halima Atete da Yakubu Muhammad

Home Kalli wani kayattacen hoton Halima Atete da Yakubu Muhammad

Taurarin fina-finan Hausa, Halima Atete da Yakubu Muhammad kenan a wannan hoton nasu da ya kayatar sosai, sun yi kyau, da alama sun dauki hotonne a gurin daukar fim. Muna musu fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: