Wednesday, 14 February 2018
Kalli Rahama Sadau da 'yan uwanta sunje kasar Cyprus

Home Kalli Rahama Sadau da 'yan uwanta sunje kasar Cyprus

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau da 'yan uwanta, mata sunje kasar Cyprus, jami'ar data je, ta Eastern Mediterranean, Rahama Sadau ta kwashe sama da watanni biyu a can, shekarar data gabata.

Hotunan nasu sun kayatar sosai, muna musu fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: