Thursday, 8 February 2018
Kalli Nafisa da Maryam a wannan hoton

Home Kalli Nafisa da Maryam a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan tare da abokiyar aikinta jaruma, Maryam Yahaya a wannan hoton nasu daya kayatar, an daukeshine a lokacin da Nafisar tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: