Friday, 16 February 2018
Kalli kwalliyar juma'a ta Sa'adiya Adam

Home Kalli kwalliyar juma'a ta Sa'adiya Adam

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Adam kenan a wannan hoton nata da ta sha kwalliyar Juma'a, ta mikawa masoyanta gaisuwar barka da Juma'a, muna mata fatan Alheei.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: