Friday, 16 February 2018
Kalli kwalliyar Juma'a ta Rukayya Dawayya

Home Kalli kwalliyar Juma'a ta Rukayya Dawayya

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata da ta sha kwalliyar Juma'a ta yiwa masoyanta gaisuwar barka da Juma'a, muna mata fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: