Friday, 16 February 2018
Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Nijar

Home Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Nijar

Tauraruwar mawakiyar Hausa, Fati Nijar kenan a wannan hoton nata da ta sha kwalliyar Juma'a, ta mikawa masoyanta gaisuwar Juma'a, muna mata fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: