Friday, 2 February 2018
Kalli Fati Washa a Da da Yanzu

Home Kalli Fati Washa a Da da Yanzu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata guda biyu, na farko tsohon hotone wanda lokacin ga dukkan alamu bata zama tauraruwa ba kamar yanzu, dayan kuma sabon hotone na yanzu, ta samu hutu ga kwalliyar zamani.

Duniya kenan, babu hali me dorewa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: