Friday, 23 February 2018
Kalli Amina Amal tare da mawakin kudu Kiss Daniel

Home Kalli Amina Amal tare da mawakin kudu Kiss Daniel

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan tare da mawakin kudancin kasarnan, da ake kira da Kiss Daniel, a kwanakin bayane dai Amina ta bayyana Wizkid a matsayin wanda take so.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: