Monday, 26 February 2018
Ina da hankali sosai ba kadan ba - Inji Hadiza Gabon

Home Ina da hankali sosai ba kadan ba - Inji Hadiza Gabon

A jiya, Lahadune, tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta yi amfani da hoton Hassan Giggs da matarshi wajan nunawa saurayinta cewa ga fa irin soyayyar da take so su rinka yi nan, amma saidai bata bayyana sunan sauranyin nata ba. Me bayar da umarni a fin-finan Hausa, Kamal Alkali yace mata, idan ba tsoro ba ki fadi waye.

Sai Hadiza ta bashi amsa da cewa, ina da hankali fa director sosai ba kadan ba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: