Tuesday, 6 February 2018
Idan na tashi yin aure: Adam A. Zango ne Waliyyina- Inji Sa'adiya Kabala

Home Idan na tashi yin aure: Adam A. Zango ne Waliyyina- Inji Sa'adiya Kabala

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya fito ya roki masoyanshi a cikin masana'antarsu da cewa su fito su nuna irin soyayyar da suke mishi a fili, kuma duk wan yasan cewa ya taba mai alheri to shima ya fito ya fada hadda ma sharrinsa. Jaruma Sa'adiya Kabala ta fito ta bayyana cewa tana tare da Adam A. Zango.

Ta kara da cewa dik da ana cewa wai babu abinda ya taba mata amma ita tasan cewa ya mata kuma tace, idan ma ta tashi yin aure, Adamun ne zai mata waliyyi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: