Tuesday, 6 February 2018
HOTUNA: Nasiru Ali Koki zai Auri Asama'u Ahmad kalli hotunan

Home HOTUNA: Nasiru Ali Koki zai Auri Asama'u Ahmad kalli hotunan

Alamu masu karfi sun nuna akwai soyayya me dakon gaske tsakanin me bayar da umarni na fina-finan Hausa, Nasiru Ali koku da jaruma Asama'u Ahmad wadda har ta kai ga an sa ranar bikinsu.

Abokinyar aikinsu, Fatima Yola ce ta saka wadannan hotunan nasu su biyu dake nuna irin soyayyar dake tsakaninsu sannan ta tayasu murna da fatan Allah ya kaimu ranar lafiya, duk da dai ranar vikin bata bayyana ba, muna tayasu murna da fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma bada zuri'a ta gariShare this


Author: verified_user

0 Comments: