Monday, 19 February 2018
Hadiza Gabon ta zama jakadiyar hukumar kula da Ababen hawa ta jihar Kaduna

Home Hadiza Gabon ta zama jakadiyar hukumar kula da Ababen hawa ta jihar Kaduna

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta zama jakadiyar hukumar kula da ababen hawa da muhalli ta jihar Kaduna da akewa lakabi da KASTELEA a takaice, muna tayata murna da datan Allah ya kara daukaka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: