Sunday, 25 February 2018
Hadiza Gabon ta bayyana irin soyayyar da take so mijinta ya nuna mata

Home Hadiza Gabon ta bayyana irin soyayyar da take so mijinta ya nuna mata

Bayan da Hassan Giggs ya saka hotonshi da matarshi, Muhibbat, Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta yaba da wannan hoton sosai inda har ta bayyanawa masoyinta cewa ya shirya fa, itama irin soyayyar da take so suyi kenan.

Hadizar dai ta fadi wannan magana ce a dunkule domin bata bayyana ko da wa take ba.

Ga abinda tace kamar haka: "Ina sonsu(sun birgeni) kai kuma ka shirya fa irin wannan nike so tam"


Share this


Author: verified_user

0 Comments: