Monday, 12 February 2018
"Budurwatace Gimbiyar mata" - Inji Ado Gwanja

Home "Budurwatace Gimbiyar mata" - Inji Ado Gwanja

Tauraron mawakin mata, Ado Isa Gwanja kenan tare da masoyiyarshi, Maimunatu, wadda zai aura, ya bayyana cewa itace Gibiyar mata, muna musu fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: