Wednesday, 7 February 2018
General Bello Muhammad Bello (BMB) Ya Fadi Mummuna Akan Ali Nuhu

Home General Bello Muhammad Bello (BMB) Ya Fadi Mummuna Akan Ali Nuhu

Kamar yadda na fada duk yaron Ali daya sake zagin iyayena a kan Ali, sai na mayar da martani saboda iyaye sun wuce wasa.

To ka kirani dan shege ko? To ga martani.
A ina ka taba ganin Musulunci ya halatta namiji kirista ya auri Musulma mace?

Kafi kowa sanin waye uban gwarzon naka!
Kaga kenan, maganarka ta siffanta ne a kan gwarzon naka.

JAMA'A KUYI HAKURI FA, WALLAHI BABU WANDA ZAI SA A ZAGI IYAYENA NAYI SHIRU KODA KO RAI XAIYI HALINSHI.

Meye kuka gani akan wannan?

Share this


Author: verified_user

0 Comments: