Friday, 9 February 2018
Duk wanda nai masa laifi ya gafarceni - Inji Adam A. Zango

Home Duk wanda nai masa laifi ya gafarceni - Inji Adam A. Zango

Bayan da aka sasanta shi da abokin aikinshi, Ali Nuhu, Adam A. Zango ya fito ya roki jama'a da cewa duk wanda yayi masa laifi ya gafarceshi, rikicin cacar baki dai yaso ballewa tsakanin jaruman biyu, duk da su baau bayyana cewa suna fada da junansu ba amma yaransu nata habaici tsakaninsu.

A daren jiyane dai ta kare gaba daya, domin an sasantasu.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: