Friday, 9 February 2018
Dakta Mahmoon Baba-Ahmed Ya Rasu

Home Dakta Mahmoon Baba-Ahmed Ya Rasu

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihin Raji'un

Allah ya yi wa Dr Mahmoon Baba Ahmed rasuwa a daren jiya Alhamis. Za a yi jana'izar sa da safe a masallacin Sultan Bello dake Kaduna.

Marigayin wanda baban dan jarida ne, kani ne ga Hakeem Baba Ahmed mai gidan talabijin na DIYV da Alheri Radio.
rariya.

Dan uwan marigayin Khalifa Baba Ahmad ya tabbatar da rasuwar tashi muna fatan Allah yakai rahama kabarinshi da dukkan sauran 'yan uwa musulmi da suka rigamu gidan gaskiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: