Sunday, 18 February 2018
Buhari Ya Gaza Kuma Babu Wanda Ya Isa Ya Hana Mu Fada, Cewar Fati Muhammad

Home Buhari Ya Gaza Kuma Babu Wanda Ya Isa Ya Hana Mu Fada, Cewar Fati Muhammad

"Lokacin da muka dinga kashe kudin mu akan Buhari muna yakar Jonathan ba ku yi magana ba, sai yanzu za ku zo kuna zagin mu don mun fadi ra'ayinmu a kansa?

"Buhari ya gaza kuma babu wanda ya isa ya hana mu fadar albarkacin bakin mu tunda doka ta ba mu dama", inji Fati.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: