Friday, 23 February 2018
Bayan mahaifiyata banda wanda ya wuce min Adam A. Zango - Inji Zainab Indomi

Home › › Bayan mahaifiyata banda wanda ya wuce min Adam A. Zango - Inji Zainab Indomi


Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Zainab Indomi wadda aka jima ba'aji duriyartaba amma a farkon satinnan ta fito ta shaidawa Duniya da masoyanta cewa ta dawo yin fim gadan-gadan ta bayya cewa a Duniyarnan kaf, bayan mahaifiyarta bata da kamar Adam A. Zango.

Zainab din ta bayyana hakane a wani sako data wallafa a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda tace"Bana manta mafari, bayan mahaifiyata bani da wanda ya wuce yaya Ado, bani da abinda zan iya saka masa alkahirin da yayi min. Saidai kawai ince Allah ya biya shi da gidan Aljanna yakuma kareshi daga sharrin magauta da mahassada.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: