Friday, 9 February 2018
Baban Hauwa Muktar ya rasu

Home Baban Hauwa Muktar ya rasu

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.
Jarumar fina-finan Hausa, Hauwa Muktar tayi rashin dan uwan mahaifinta, kamar yanda ta bayyana a dandalinta na sada zumunta, kuma tayi rokon jama'a su tayata da addu'a, muna fatan Allah ya jikanshi, yakai rahama kabarinshi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: