Monday, 26 February 2018
Ba ko da yaushe nike son saka takalmi ba - Inji Rashida Lobbo

Home Ba ko da yaushe nike son saka takalmi ba - Inji Rashida Lobbo

Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo kenan a wannan hoton nata, kafa ba takalmi, ta bayyana cewa, ita fa ba ko da yaushe take son saka takalmi ba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: