Tuesday, 6 February 2018
Aure Nike So: Allah ka aurad damu - Inji Sa'adiya Kabala

Home Aure Nike So: Allah ka aurad damu - Inji Sa'adiya Kabala

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala ta bayyana irin yanda take da bukar yin aure inda har ta yi wata addu'a tace"Allah ka aurad damu", muna fatan Allah ya amsa ya kuma kawo na gari.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: