Tuesday, 20 February 2018
AUDIO: SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI Yayi Kakkausan Suka Ga Gwamnatin Buhari

Home AUDIO: SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI Yayi Kakkausan Suka Ga Gwamnatin Buhari

Wannan wata Budaddiyar  Wasika ce zuwa ga Shugaban Kasa Buhari da Antoni Janar na Najeriya Abubakar Malami. Daga Sheikh Dahiru Usman Bauchi, a yau juma'a 16-2-2018.

Shehin Malamin yayi Kira ga Shugaban Kasa cewa ina dokar nan ta Freedom of Religion. Ko bata aiki ne.

Wannan Gwamnatin ta yan Izala ce ko ta Al'ummar Nigeria.

Wallahi Gwamnati kada Ku kaimu bango domin fada da yan Tijjaniya baya da dadi.

Ga dai Audio din nan a saurara

Download Audiio here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: