Saturday, 10 February 2018
Amina Amal ta bayar da hakuri bayan da ta sha ruwan Allah wadai sanadiyayyar saka hoton da bai dace ba

Home Amina Amal ta bayar da hakuri bayan da ta sha ruwan Allah wadai sanadiyayyar saka hoton da bai dace ba

Dazu da safene muka ga wani hoton jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal da ta saka a dandal8nta na sada zumunta da muhawara inda hoton ya matukar dauki hankulan mutane saboda tsiraicin da ya nuna.

Dalilin hakane mutane suka yita wa Aminar ruwan Allah wadai da kuma nuna rashin dacewar hoton, Amina dai taji kiran mutane, domin ta cire hoton kuma ta nemi afuwar masoyanta inda tace itama mutumce zata iya yin kuskure kuma tana nema a yi hakuri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: