Saturday, 15 September 2018
Umar M Sharif - Safna (New Song 2017)

Home Umar M Sharif - Safna (New Song 2017)
Umar M Sharif - Safna (New Song 2017)
Ina Masoya Ma'Abotan Sauraren wakokin Soyayya Cikin Harshen Hausa.

To Ga Wata Sabuwa Daga Jarumin Mawakinnan Naku Wato (UMAR M SHARIF) Mai Taken (SAFNA).

Wakar tayi dadi Sosai Fiye da Misali.

KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR

*Dace ni nayi akan soyayya na dace

*Dace ni nayi akan soyayya na more

*Ke nafiso kin zam zabi na

*Samin ki ya zam cikan buri na

* Hoton ki nakaiwa gida dangi na

*Kowa ya duba

*abokai sun duba

*Ansa suka bani suna cewa mun dace

Kai wannna wakar bazata reru da baki ba abida dadin ta.

Kawai ku dannan Rubutun dake kasa domin saukar da wakar kan wayar ku

Saukar da Audio Wakar
            Download Mp3 Now

Saukar da Videon Wakar
            Download Mp4 Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: