Wednesday, 12 September 2018
Music: Abdul d one a raina ba kamar ki New song 2017

Home Music: Abdul d one a raina ba kamar ki New song 2017
Abdul d one a raina ba kamar ki New song 2017
Ina Ma'abota Sauraren wakokin soyayya A harshen Hausa.

To ga wata sabuwa daga mawakin ku "ABDUL D ONE" Mai taken "A RAINA BA KAMARKI"

Wakar tayi dadi sosai

Kadan daga cikin baitocin wakar ↓↓↓


*A cikin raina kai ka shige kaji kaji

*soyayya na mika kuma kema bani naki

* A araina ki sheda ba kamar ki

*soyayya na mika kuma kaima bani naka

* A araina ka sheda ba kamar ka

*Ganga ta na doka kiyo saurare

*Misayar kalamai naso muyi tare

*Kinsan wata inda zara basu zamato ware

*Misalin zama na Allura sai da zare

*Akwai magana cikin bakin ki

*karki rufe ta yaki ware ta zata zamo silar jagorancin sona gurin ki

Kawai ku danna Rubutun dake kasa domin sauakar da wakar kan wayar ku


Share this


Author: verified_user

0 Comments: