Friday, 28 September 2018
Music: Abdul D One M Sharif - Duhun So (New Song 2017)

Home Music: Abdul D One M Sharif - Duhun So (New Song 2017)
Music: Abdul D One M Sharif - Duhun So (New Song 2017)
Ina Ma'abota Sauraren wakokin soyayya A harshen Hausa. 

To Ga wata Sabuwa Mai taken DUHUN SO daga shahararren mawakinnan wato Abdul D One babban yaron Umar M Sharif 

Wakar Tayi dadi sosai Domin kuwa wakar cike take da sakonni kala kala ga masoya

Kuma dadin dadawa Anyi wakar A natse kuma cike da basira

KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR ↓↓↓↓

*Duhun So Duhun So Duhun Sooo

*Duhun so ke zaki cire ni muyi fatan Alkhairi soyayya dani dake

*Nayarda dake soyayya Sabuwa Mufara

*Shi Al'amari na Allah yadda Yasso haka zai tsara

*Duhun so ke zaki cireni kinyi farar dibara

*Batun da Nayi miki safe da rana shi zana dora

*Mu kasance tare dake a koda yaushe na shiryah......

Kai wakar bata reruwa da Baki sai dai kunji ta

Kawai ku danna kan Alamar download dake kasa Domin saukar da wakar kan wayar ku ↓↓↓↓↓↓

             Download Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: