Monday, 10 September 2018
Music: Abdul D One - Dani Dake New song 2017

Home Music: Abdul D One - Dani Dake New song 2017
Abdul D One - Dani Dake New song 2017
Tirkashi Ina masoya Ma'abota sauraren wakokin Hausa.

To A Yau ma Munzo muku da sabuwa daga sanannen Mawakinnnan wanda yake tashe a duniyar mawakan hausa ta soyayya wato "ABDUL D ONE" mai taken "DANI DAKE" .

Wakar tayi dadi sosai fiye da misali.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR ↓↓↓

*Dani dake Allah ya hada waza ya raba  waza ya raba soyaya itace tsakanin mu

*Burin raina samin wacce ke so na

*Innai kuka share min kwalla

*Dukka tunani kece

*Komi nau kece

*soyayya itace tsakani.....

kai wakar bata reruwa da baki sai kunji ta domin ance gani ya kori ji.

kawai ku danna Alamar download dake kada domin saukar da wannan wakar kan wayar ku.

            Download Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: