Sunday, 10 September 2017
Wakar : - Dr Rabi ’ u Musa Kwankwaso Dan Amana Ne ( Vote 2019 )

Home Wakar : - Dr Rabi ’ u Musa Kwankwaso Dan Amana Ne ( Vote 2019 )
Mawakin Musa Na Allah Koko Ya Zare Dantse Don Ganin Ya Bada Tasa Gudun Muwa Zuwa Ga Wannan Bawan Allah “Dr Rabi’u Kwankwaso” Da Kukkan Magoya Bayansa.

Wannan Waka Ya Rerata Ne Ga Gwamnan Kebbi
Atiku Bagudu Inda Ya Nuna Nasa Farin Ciki Zuwa Ga Irin Tarin Kokarin Da Wannan Gwamna Keyi, Don Ganin Jaharsa Ta Samu Ci Gaba.

Kada Ku Manta Zaku Iya Neman Mu Ta Wannan Number 07067159696 Domin Samun Cikake Bayani Ko Yin Waka Da Ta Shafi Siyasa, Mungode.
Ku Danha Kan Download Domin Sauraren Wannan Waka:-

Download Audio NowSources from my ogah ontop umar ibraheem ceo pressloaded.comwww.pressloaded.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: