Sunday, 10 September 2017
Turkiyya Ta Kai Wa Musulmin Rohingya Tallafin Abinci

Home Turkiyya Ta Kai Wa Musulmin Rohingya Tallafin Abinci


Yanzu haka musulmi 'Yan gudun hijira na kabilar Rohingya na Burma wato Myanmar, sun Fara samun tallafi na tsaro da kuma kayan Agaji na abinci da wasu kayan more rayuwa Daga kasashe daban daban musamman kasar turkiya. muna addu'a Allah ya daukaka musulunci da musulmai,kuma ya karya kafurci da kafurai a duk inda suke a fadin duniya dun girman zatinka ya Allah Amin.

Daga sani Twoeffect Yawuri.

Sources:Rariya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: