Monday, 11 September 2017
Shugaba Muhammad Buhari Ya Gana da Sarakunan Gargajiyar ƙasar (kalli hutuna)

Home Shugaba Muhammad Buhari Ya Gana da Sarakunan Gargajiyar ƙasar (kalli hutuna)

Shugaba Buhari ya gana da sarakunan gargajiyar kasar

  • Sa'o'i 5 da suka wuce
Buhari ya gana da sarakunan gargajiya a fadarsa da ke AbujaHakkin mallakar hotoNIGERIAN PRESIDENCY
Image captionBuhari ya gana da sarakunan gargajiya a fadarsa da ke Abuja
Cikinsu harda sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, da kuma sarkin Musulmi.Hakkin mallakar hotoNIGERIAN PRESIDENCY
Image captionCikinsu har da sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, da kuma sarkin Musulmi.
Sarakunan gargajiya ta bayar da gudunmawa wajen tabbatar da tsaroHakkin mallakar hotoNIGERIAN PRESIDENCY
Image captionSarakunan gargajiya ta bayar da gudunmawa wajen tabbatar da tsaro
Sarakunan gargajiya da dama ne suka halarci taronHakkin mallakar hotoNIGERAN PRESIDENCY
Image captionSarakunan gargajiya da dama ne suka halarci taron
Wannan ne karon farko da ya gana da sarakuna tun da ya dawo daga jinyaHakkin mallakar hotoNIGERIAN PRESIDENCY
Image captionWannan ne karon farko da ya gana da sarakuna tun da ya dawo daga jinya

    Share this


    Author: verified_user

    0 Comments: