Monday, 11 September 2017
Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma Sadau

Home › › Kannywood: Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da jaruma Rahma SadauLabarin da muke samu da dumi-dumin
sa yanzu na nuni da cewa masana’antar
Kannywood na shirin kamawa da wutar
rikici babba bayan da alamu ke nuna
cewa babban rikici ya barke a tsakanin
jarumar nan da aka kora Rahma Sadau
da kuma uban gidan ta watau Ali Nuhu.
Wannan rikicin dai ya far fitowa fili ne
sakamakon yadda wasu manya jigogi
kuma makusantan jarumi Ali Nuhu din
suka fito a kafafen sada zumunta na
manhajar Instagram suna aibata jaruma
Rahma Sadau da munana kalamai da
kuma zagi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: