Friday, 1 September 2017
[Hotuna] Ku Kalli Hotunan Rihanna A Yayin Da Ta Ke Fitowa Daga Kulob

Home [Hotuna] Ku Kalli Hotunan Rihanna A Yayin Da Ta Ke Fitowa Daga Kulob
‘Yan hoton paparazi sun dauke hoton tauraruwa Rihanna a yayin da ta ke fitowa daga cikin wani kulob mai suna Mayfair members’ hotspot The Arts Club a birnin London inda aka nuna aka gane ta ita kadai ba tare da saurayin ta ba shahararren mai kudi Hassan Jamee.


Ga hotunan a kasa:


Share this


Author: verified_user

0 Comments: