Wednesday, 6 September 2017
Abin da ya sa nake goyon bayan Atiku — Jummai Alhassan

Home › › Abin da ya sa nake goyon bayan Atiku — Jummai Alhassan

Ministar harkokin mata ta Najeriya Hajiya
Jummai Alhassan ta shaida wa BBC dalilinta na
goyon baya da son ganin tsohon mataimakin
shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar ya
zama shugaban kasar a 2019.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: