Wednesday, 23 August 2017
Saukar da sabuwar wakar mawaki Alfazazi Ga Buhari Ya Dawo

Home Saukar da sabuwar wakar mawaki Alfazazi Ga Buhari Ya Dawo

Saukar da sabuwar wakar mawaki Alfazazi Ga Buhari Ya Dawo.

Wannan Itace Wakar Da Mawaki Alfazazi Ya Yiwa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ta Murnar Dawowar Sa Jinya Daga Birnin London.
Inda A Wakar Ya Caccaki Makiyan Sa Da Munafukai, Da Mahassada Da Batun Shirin Da Akace Anyiwa Baba Buhari Harma Da Batun Sa Masa Gubar Da Akace Anyi Masa.
Wakar Mai Take Guda Biyu Tayi Matukar Buguwa Tare Da Cikakkiyar Ma’ana.
Take Na Farko : Sannu Da Sauka Baba Buhari, Take Na Biyu Kuma, Karyar Munafukai Kun Gama Sharrukan Ku Tsaf Yau Ga Buhari Ya Dawo.
Gadai wakar nan ku saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: